Surah Nooh - Aya 17

Surah Nooh - Hausa - Aya 17 Aya count 28

وَٱللَّهُ أَنۢبَتَكُم مِّنَ ٱلْأَرْضِ نَبَاتًۭا ﴿١٧﴾
\"Kuma Allah Ya tsirar da ku daga ƙasa (kamar ganye) tsirarwa.\"
Share