Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Aya 75

Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Hausa - Aya 75 Aya count 129

۞ وَمِنْهُم مَّنْ عَٰهَدَ ٱللَّهَ لَئِنْ ءَاتَىٰنَا مِن فَضْلِهِۦ لَنَصَّدَّقَنَّ وَلَنَكُونَنَّ مِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴿٧٥﴾
Kuma daga cikinsu akwai wadɗanda suka yi wa Allah alkawari, \"Lalle ne idan ya kãwo mana daga falalarSa, haƙĩƙa, munãbãyar da sadaka, kuma lalle ne munã kasancẽwa, daga sãlihai.\"
Share