Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Aya 65

Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Hausa - Aya 65 Aya count 129

وَلَئِن سَأَلْتَهُمْ لَيَقُولُنَّ إِنَّمَا كُنَّا نَخُوضُ وَنَلْعَبُ ۚ قُلْ أَبِٱللَّهِ وَءَايَٰتِهِۦ وَرَسُولِهِۦ كُنتُمْ تَسْتَهْزِءُونَ ﴿٦٥﴾
Kuma lalle ne, idan ka tambaye, su haƙĩƙa, sunã cẽwa, \"Abin sani kawai, mun kasance munã hĩra kuma munã wãsã. Ka ce: \"Shin da Allah, da kuma ãyõyinSa da ManzonSa kuka kasance kunã izgili?\"
Share