Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Aya 50

Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Hausa - Aya 50 Aya count 129

إِن تُصِبْكَ حَسَنَةٌۭ تَسُؤْهُمْ ۖ وَإِن تُصِبْكَ مُصِيبَةٌۭ يَقُولُوا۟ قَدْ أَخَذْنَآ أَمْرَنَا مِن قَبْلُ وَيَتَوَلَّوا۟ وَّهُمْ فَرِحُونَ ﴿٥٠﴾
Idan wani alhẽri ya sãme ka, zai ɓãta musu rai, kuma idan wata masifa ta sãme ka sai su ce: \"Haƙĩƙa, mun riƙe al'amarinmu daga gabãni.\"Kuma sujũya, alhãli kuwa sunã mãsu farin ciki.
Share