Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Aya 49

Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Hausa - Aya 49 Aya count 129

وَمِنْهُم مَّن يَقُولُ ٱئْذَن لِّى وَلَا تَفْتِنِّىٓ ۚ أَلَا فِى ٱلْفِتْنَةِ سَقَطُوا۟ ۗ وَإِنَّ جَهَنَّمَ لَمُحِيطَةٌۢ بِٱلْكَٰفِرِينَ ﴿٤٩﴾
Kuma daga cikinsu akwai mai cẽwa, \"Ka yi mini izinin zama, kuma kada ka fitine ni.\" To, a cikin fitinar suka fãɗa. Kuma lalle ne Jahannama, haƙĩƙa, mai ƙẽwayẽwa ce ga kãfirai.
Share