Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Aya 124

Surah At-Taubah ( The Repentance ) - Hausa - Aya 124 Aya count 129

وَإِذَا مَآ أُنزِلَتْ سُورَةٌۭ فَمِنْهُم مَّن يَقُولُ أَيُّكُمْ زَادَتْهُ هَٰذِهِۦٓ إِيمَٰنًۭا ۚ فَأَمَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ فَزَادَتْهُمْ إِيمَٰنًۭا وَهُمْ يَسْتَبْشِرُونَ ﴿١٢٤﴾
Kuma idan aka saukar da wata sũra, to, daga gare su akwai waɗanda suke cẽwa: \"Wãne a cikinku wannan sũra ta ƙãra masa ĩmãni?\" To amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma sũ, sunã yin bushãra (da ita).
Share