Surah Al-Fajr ( The Dawn ) - Aya 24

Surah Al-Fajr ( The Dawn ) - Hausa - Aya 24 Aya count 30

يَقُولُ يَٰلَيْتَنِى قَدَّمْتُ لِحَيَاتِى ﴿٢٤﴾
Yana dinga cẽwa, \"Kaitona, dã na gabatar (da aikin ƙwarai) domin rãyuwata!\"
Share