Surah Al-Fajr ( The Dawn ) - Aya 16

Surah Al-Fajr ( The Dawn ) - Hausa - Aya 16 Aya count 30

وَأَمَّآ إِذَا مَا ٱبْتَلَىٰهُ فَقَدَرَ عَلَيْهِ رِزْقَهُۥ فَيَقُولُ رَبِّىٓ أَهَٰنَنِ ﴿١٦﴾
Kuma idan Ya jarraba shi, wãto Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: \"Ubangijina Ya walãkanta ni.\"
Share