Surah Al-Fajr ( The Dawn ) - Aya 15

Surah Al-Fajr ( The Dawn ) - Hausa - Aya 15 Aya count 30

فَأَمَّا ٱلْإِنسَٰنُ إِذَا مَا ٱبْتَلَىٰهُ رَبُّهُۥ فَأَكْرَمَهُۥ وَنَعَّمَهُۥ فَيَقُولُ رَبِّىٓ أَكْرَمَنِ ﴿١٥﴾
To, amma fa mutum idan Ubangijibsa Ya jarraba shi, wãto Yã girmama shi kuma Ya yi masa ni'ima, sai ya ce: \"Ubangijina Ya girmama ni.\"
Share