Surah Al-Mutaffifin (Those Who Deal in Fraud) - Aya 29

Surah Al-Mutaffifin (Those Who Deal in Fraud) - Hausa - Aya 29 Aya count 36

إِنَّ ٱلَّذِينَ أَجْرَمُوا۟ كَانُوا۟ مِنَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ يَضْحَكُونَ ﴿٢٩﴾
Lalle ne, waɗanda suka kãfirta sun kasance (a dũniya) suna yi wa waɗanda suka yi ĩmãni dãriya.
Share