Surah Al-Anfal ( The Spoils of War ) - Aya 9

Surah Al-Anfal ( The Spoils of War ) - Hausa - Aya 9 Aya count 75

إِذْ تَسْتَغِيثُونَ رَبَّكُمْ فَٱسْتَجَابَ لَكُمْ أَنِّى مُمِدُّكُم بِأَلْفٍۢ مِّنَ ٱلْمَلَٰٓئِكَةِ مُرْدِفِينَ ﴿٩﴾
A lõkacin da kuke nẽman Ubangijinku tairnako, sai Ya karɓa muku cẽwa: \"Lalle ne Nĩ, Mai taimakon ku ne da dubu daga malã'iku, jẽre.\"
Share