Surah Al-Anfal ( The Spoils of War ) - Aya 51

Surah Al-Anfal ( The Spoils of War ) - Hausa - Aya 51 Aya count 75

ذَٰلِكَ بِمَا قَدَّمَتْ أَيْدِيكُمْ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَيْسَ بِظَلَّٰمٍۢ لِّلْعَبِيدِ ﴿٥١﴾
\"Wancan sabõda abin da hannãyenku suka gabãtar ne. Kuma lalle ne, Allah bai zama Mai zãlunci ba ga, bãyinSa.\"
Share