Surah Al-Anfal ( The Spoils of War ) - Aya 31

Surah Al-Anfal ( The Spoils of War ) - Hausa - Aya 31 Aya count 75

وَإِذَا تُتْلَىٰ عَلَيْهِمْ ءَايَٰتُنَا قَالُوا۟ قَدْ سَمِعْنَا لَوْ نَشَآءُ لَقُلْنَا مِثْلَ هَٰذَآ ۙ إِنْ هَٰذَآ إِلَّآ أَسَٰطِيرُ ٱلْأَوَّلِينَ ﴿٣١﴾
Kuma idan aka karanta, ãyõyinMu a kansu, sukan ce: \"Lalle ne mun ji dã muna so, haƙĩƙa, da mun faɗi irin wannan; wannan bai zama ba fãce tãtsunãyõyin mutãnen farko.\"
Share