Surah Al-Insan ( Man ) - Aya 10

Surah Al-Insan ( Man ) - Hausa - Aya 10 Aya count 31

إِنَّا نَخَافُ مِن رَّبِّنَا يَوْمًا عَبُوسًۭا قَمْطَرِيرًۭا ﴿١٠﴾
\"Lalle ne, mũ muna tsõro daga Ubangijinmu, wani yini mai gintsẽwa, mai murtukẽwa.\"
Share