Surah Al-A'raf (The Heights ) - Aya 88

Surah Al-A'raf (The Heights ) - Hausa - Aya 88 Aya count 206

۞ قَالَ ٱلْمَلَأُ ٱلَّذِينَ ٱسْتَكْبَرُوا۟ مِن قَوْمِهِۦ لَنُخْرِجَنَّكَ يَٰشُعَيْبُ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ مَعَكَ مِن قَرْيَتِنَآ أَوْ لَتَعُودُنَّ فِى مِلَّتِنَا ۚ قَالَ أَوَلَوْ كُنَّا كَٰرِهِينَ ﴿٨٨﴾
Mashawarta waɗanda suka kangare daga mutãnensa, suka ce: \"Lalle ne, Munã fitar da kai, Yã Shu'aibu, kai da waɗanda suka yi Ĩmãni tãre da kai, daga alƙaryarmu; kõ kuwa lalle ku kõmo a cikin addininmu.\" Ya ce: \"Ashe! Kuma kõ dã mun kasance mãsu ƙĩ?\"
Share