Surah Al-A'raf (The Heights ) - Aya 66

Surah Al-A'raf (The Heights ) - Hausa - Aya 66 Aya count 206

قَالَ ٱلْمَلَأُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ مِن قَوْمِهِۦٓ إِنَّا لَنَرَىٰكَ فِى سَفَاهَةٍۢ وَإِنَّا لَنَظُنُّكَ مِنَ ٱلْكَٰذِبِينَ ﴿٦٦﴾
Mashawarta waɗanda suka kãfirta daga mutãnensa suka ce: \"Lalle ne mũ, haƙĩƙka, Munã ganin ka a cikin wata wauta! Kuma lalle ne mũ, haƙĩƙa, Munã zaton ka daga maƙaryata.\"
Share