Surah Al-A'raf (The Heights ) - Aya 65

Surah Al-A'raf (The Heights ) - Hausa - Aya 65 Aya count 206

۞ وَإِلَىٰ عَادٍ أَخَاهُمْ هُودًۭا ۗ قَالَ يَٰقَوْمِ ٱعْبُدُوا۟ ٱللَّهَ مَا لَكُم مِّنْ إِلَٰهٍ غَيْرُهُۥٓ ۚ أَفَلَا تَتَّقُونَ ﴿٦٥﴾
Kuma zuwa ga Ãdãwa, ɗan'uwansu Hudu, ya ce: \"Ya mutãnena! Ku bautã wa Allah! Bã ku da wani abin bautã wa, waninSa. Shin fa, bã zã ku yi taƙawa ba?\"
Share