Surah Al-A'raf (The Heights ) - Aya 61

Surah Al-A'raf (The Heights ) - Hausa - Aya 61 Aya count 206

قَالَ يَٰقَوْمِ لَيْسَ بِى ضَلَٰلَةٌۭ وَلَٰكِنِّى رَسُولٌۭ مِّن رَّبِّ ٱلْعَٰلَمِينَ ﴿٦١﴾
Ya ce: \"Yã mutãnena! Bãbu ɓata guda gare ni, kuma amma nĩ Manzo ne daga ubangijin halittu!\"
Share