Surah Al-A'raf (The Heights ) - Aya 197

Surah Al-A'raf (The Heights ) - Hausa - Aya 197 Aya count 206

وَٱلَّذِينَ تَدْعُونَ مِن دُونِهِۦ لَا يَسْتَطِيعُونَ نَصْرَكُمْ وَلَآ أَنفُسَهُمْ يَنصُرُونَ ﴿١٩٧﴾
\"Kuma waɗanda kuke kira, baicinSa, bã su iya taimakõn ku, kuma kansu ma, bã su iya taimaka.\"
Share