Surah Al-A'raf (The Heights ) - Aya 111

Surah Al-A'raf (The Heights ) - Hausa - Aya 111 Aya count 206

قَالُوٓا۟ أَرْجِهْ وَأَخَاهُ وَأَرْسِلْ فِى ٱلْمَدَآئِنِ حَٰشِرِينَ ﴿١١١﴾
Suka ce: \"Ka jinkirtar da shĩ, shĩ da ɗan'uwansa, kuma ka aika da mãsu gayyar mutãne a cikin garũruwa.
Share