Surah At-Tahrim ( The Prohibition )

Surah At-Tahrim ( The Prohibition ) - Hausa Aya count 12

Kuma a sã'ilin da Annabi ya asirta wani lãbãri zuwa ga sãshen mãtansa, to, a lõkacin da ta bã da lãbari da shi. Kuma Allah Ya bayyana shi a gare shi, ya sanar da sãshensa kuma ya kau da kai daga wani sãshe. To, a lõkacin da ya bã ta lãbãri da shi, ta ce: \"Wãne ne ya gaya maka wannan?\" Ya ce: \"Masani, Mai labartãwa, Ya gaya mini.\"
Share