Surah At-Taghabun ( Mutual Loss & Gain ) - Aya 7

Surah At-Taghabun ( Mutual Loss & Gain ) - Hausa - Aya 7 Aya count 18

زَعَمَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓا۟ أَن لَّن يُبْعَثُوا۟ ۚ قُلْ بَلَىٰ وَرَبِّى لَتُبْعَثُنَّ ثُمَّ لَتُنَبَّؤُنَّ بِمَا عَمِلْتُمْ ۚ وَذَٰلِكَ عَلَى ٱللَّهِ يَسِيرٌۭ ﴿٧﴾
Waɗanda suka kãfirta sun riya cẽwa bã zã a tãyar da su ba. Ka ce: \"Ni, inã rantsuwa da Ubangijĩna. Lalle zã a tãyar da ku haƙĩƙatan, sa'an nan kuma lalle anã bã ku lãbãri game da abin da kuka aikata. Kuma wannan ga Allah mai sauƙi ne.\"
Share