Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 8

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 8 Aya count 165

وَقَالُوا۟ لَوْلَآ أُنزِلَ عَلَيْهِ مَلَكٌۭ ۖ وَلَوْ أَنزَلْنَا مَلَكًۭا لَّقُضِىَ ٱلْأَمْرُ ثُمَّ لَا يُنظَرُونَ ﴿٨﴾
Suka ce: \"Don me ba a saukar da wani malã'ika ba a gare shi?\" to dã Mun saukar da malã'ika haƙĩƙa dã an hukunta al'amarin sa'an nan kuma ba zã a yi musu jinkiri ba.
Share