Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 78

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 78 Aya count 165

فَلَمَّا رَءَا ٱلشَّمْسَ بَازِغَةًۭ قَالَ هَٰذَا رَبِّى هَٰذَآ أَكْبَرُ ۖ فَلَمَّآ أَفَلَتْ قَالَ يَٰقَوْمِ إِنِّى بَرِىٓءٌۭ مِّمَّا تُشْرِكُونَ ﴿٧٨﴾
Sa'an nan a lõkacin da ya ga rãnã tanã bayyana, ya ce: \"Wannan shĩ ne Ubangijina, wannan ne mafi girma?\" Sa'an nan a lõkacin da ta fãɗi, ya ce: \"Ya mutãnena! Lalle ne ni barrantacce nake daga abin da kuke yi na shirki.\"
Share