Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 77

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 77 Aya count 165

فَلَمَّا رَءَا ٱلْقَمَرَ بَازِغًۭا قَالَ هَٰذَا رَبِّى ۖ فَلَمَّآ أَفَلَ قَالَ لَئِن لَّمْ يَهْدِنِى رَبِّى لَأَكُونَنَّ مِنَ ٱلْقَوْمِ ٱلضَّآلِّينَ ﴿٧٧﴾
Sa'an nan a lõkacin da ya ga watã yanã mai bayyana, ya ce: \"Wannan ne Ubangijina?\" Sa'an nan a lõkacin da ya fãɗi, ya ce: \"Lalle ne idan Ubangijina bai shiryar da ni ba, haƙĩƙa, inã kasancẽwa daga mutãne ɓatattu.\"
Share