Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 76

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 76 Aya count 165

فَلَمَّا جَنَّ عَلَيْهِ ٱلَّيْلُ رَءَا كَوْكَبًۭا ۖ قَالَ هَٰذَا رَبِّى ۖ فَلَمَّآ أَفَلَ قَالَ لَآ أُحِبُّ ٱلْءَافِلِينَ ﴿٧٦﴾
To, a lõkacin da dare ya rufe a kansa, ya ga wani taurãro, ya ce: \"Wannan ne, ubangijina?\" Sa'an nan a lõkacin da ya faɗi, ya ce: \"Ba ni son mãsu fãɗuwa.\"
Share