Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 74

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 74 Aya count 165

۞ وَإِذْ قَالَ إِبْرَٰهِيمُ لِأَبِيهِ ءَازَرَ أَتَتَّخِذُ أَصْنَامًا ءَالِهَةً ۖ إِنِّىٓ أَرَىٰكَ وَقَوْمَكَ فِى ضَلَٰلٍۢ مُّبِينٍۢ ﴿٧٤﴾
Kuma a lõkacin da Ibrãhĩma ya ce wa ubansa Ãzara: \"Shin, kanã riƙon gumãka abũbuwan bautãwa? Lalle nĩ, inã ganin ka kai damutã- nenka, a cikin ɓata bayyananniya.\"
Share