Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 66

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 66 Aya count 165

وَكَذَّبَ بِهِۦ قَوْمُكَ وَهُوَ ٱلْحَقُّ ۚ قُل لَّسْتُ عَلَيْكُم بِوَكِيلٍۢ ﴿٦٦﴾
Kuma mutãnenka sun ƙaryata (ka) game da Shi, alhãli kuwa Shi ne gaskiya. Ka ce: \"Nĩban zama wakĩli a kanku ba.\"
Share