Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 64

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 64 Aya count 165

قُلِ ٱللَّهُ يُنَجِّيكُم مِّنْهَا وَمِن كُلِّ كَرْبٍۢ ثُمَّ أَنتُمْ تُشْرِكُونَ ﴿٦٤﴾
Ka ce: \"Allah ne Yake tsĩrar da ku daga gare ta, kuma daga dukan baƙin ciki sa'an nan kuma ku, kunã yin shirki!\"
Share