Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 56

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 56 Aya count 165

قُلْ إِنِّى نُهِيتُ أَنْ أَعْبُدَ ٱلَّذِينَ تَدْعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ ۚ قُل لَّآ أَتَّبِعُ أَهْوَآءَكُمْ ۙ قَدْ ضَلَلْتُ إِذًۭا وَمَآ أَنَا۠ مِنَ ٱلْمُهْتَدِينَ ﴿٥٦﴾
Ka ce: \"Lalle ne ni, an hana ni in bauta wa waɗanda kuke kira daga baicin Allah.\" Ka cc: \"Ba ni bin son zũciyõyinku, (dõmin in nã yi haka) lalle ne, nã ɓace. A sa'an nan, kuma ban zama daga shiryayyu ba.\"
Share