Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 53

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 53 Aya count 165

وَكَذَٰلِكَ فَتَنَّا بَعْضَهُم بِبَعْضٍۢ لِّيَقُولُوٓا۟ أَهَٰٓؤُلَآءِ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَيْهِم مِّنۢ بَيْنِنَآ ۗ أَلَيْسَ ٱللَّهُ بِأَعْلَمَ بِٱلشَّٰكِرِينَ ﴿٥٣﴾
Kuma kamar wannan ne, Muka fitini sãshensu da sãshe, dõmin su ce: \"Shin waɗannan ne Allah Ya yi falala a kansu daga tsakãninmu?\" Shin, Allah bai zama Mafi sani ba ga mãsu gõdiya?
Share