Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 37

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 37 Aya count 165

وَقَالُوا۟ لَوْلَا نُزِّلَ عَلَيْهِ ءَايَةٌۭ مِّن رَّبِّهِۦ ۚ قُلْ إِنَّ ٱللَّهَ قَادِرٌ عَلَىٰٓ أَن يُنَزِّلَ ءَايَةًۭ وَلَٰكِنَّ أَكْثَرَهُمْ لَا يَعْلَمُونَ ﴿٣٧﴾
Kuma suka ce: \"Don me ba a saukar da ãyã ba, a kansa, daga Ubangjinsa?\" Ka ce: \"Lalle ne Allah Mai ĩko ne a kan Yasaukar da ãyã, kuma amma mafi yawansu, ba su sani ba.\"
Share