Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 30

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 30 Aya count 165

وَلَوْ تَرَىٰٓ إِذْ وُقِفُوا۟ عَلَىٰ رَبِّهِمْ ۚ قَالَ أَلَيْسَ هَٰذَا بِٱلْحَقِّ ۚ قَالُوا۟ بَلَىٰ وَرَبِّنَا ۚ قَالَ فَذُوقُوا۟ ٱلْعَذَابَ بِمَا كُنتُمْ تَكْفُرُونَ ﴿٣٠﴾
Kuma dã kana gani, a lõkacin da aka tsayar da su ga UbangiJinsu, Ya ce: \"Ashe wannan bai zama gaskiya ba?\" Suka ce: \"Nã'am, muna rantsuwa da Ubangijinmu!\" Ya ce: \"To ku ɗanɗani azaba sabõda abin da kuka kasance kuna yi na kãfirci.\"
Share