Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 29

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 29 Aya count 165

وَقَالُوٓا۟ إِنْ هِىَ إِلَّا حَيَاتُنَا ٱلدُّنْيَا وَمَا نَحْنُ بِمَبْعُوثِينَ ﴿٢٩﴾
Kuma suka ce: \"Ba ta zama ba, fãce rayuwarmu ta duniya, kuma ba mu zama waɗanda ake tãyarwa ba.\"
Share