Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 27

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 27 Aya count 165

وَلَوْ تَرَىٰٓ إِذْ وُقِفُوا۟ عَلَى ٱلنَّارِ فَقَالُوا۟ يَٰلَيْتَنَا نُرَدُّ وَلَا نُكَذِّبَ بِـَٔايَٰتِ رَبِّنَا وَنَكُونَ مِنَ ٱلْمُؤْمِنِينَ ﴿٢٧﴾
Kuma dã kanã gani, a lõkacin da aka tsayar da su a kan wuta, sai suka ce: \"Yã kaitõnmu! Dã ana mayar da mu, kuma bã zã mu ƙaryata ba daga ãyõyin Ubangijinmu, kuma zã mu kasance Daga mũminai.\"
Share