Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 23

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 23 Aya count 165

ثُمَّ لَمْ تَكُن فِتْنَتُهُمْ إِلَّآ أَن قَالُوا۟ وَٱللَّهِ رَبِّنَا مَا كُنَّا مُشْرِكِينَ ﴿٢٣﴾
Sa'an nan kuma fitinarsu ba ta kasance ba, fãce dõmin sun ce: \"Munã rantsuwa da Allah Ubangijinmu, ba mu kasance mãsu yin shirki ba.\"
Share