Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 22

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 22 Aya count 165

وَيَوْمَ نَحْشُرُهُمْ جَمِيعًۭا ثُمَّ نَقُولُ لِلَّذِينَ أَشْرَكُوٓا۟ أَيْنَ شُرَكَآؤُكُمُ ٱلَّذِينَ كُنتُمْ تَزْعُمُونَ ﴿٢٢﴾
Kuma rãnar da Muka tãra su gabã ɗaya, sa'an nan Mu ce wa waɗanda suka yi shirki: \"Inã abõkan tãrayyarku waɗanda kuka kasance kunã riyãwa?\"
Share