Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 147

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 147 Aya count 165

فَإِن كَذَّبُوكَ فَقُل رَّبُّكُمْ ذُو رَحْمَةٍۢ وَٰسِعَةٍۢ وَلَا يُرَدُّ بَأْسُهُۥ عَنِ ٱلْقَوْمِ ٱلْمُجْرِمِينَ ﴿١٤٧﴾
To, idan sun ƙaryatã ka, sai ka ce: \"Ubangijinku Ma'abũcin rahama ne Mai yalwa; kuma bã a mayar da azãbarSa daga mutãne mãsu laifi.\"
Share