Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Aya 105

Surah Al-An'am ( The Cattle ) - Hausa - Aya 105 Aya count 165

وَكَذَٰلِكَ نُصَرِّفُ ٱلْءَايَٰتِ وَلِيَقُولُوا۟ دَرَسْتَ وَلِنُبَيِّنَهُۥ لِقَوْمٍۢ يَعْلَمُونَ ﴿١٠٥﴾
Kamar wannan ne Muke sarrafa ãyõyi, kuma dõmin su ce: \"Kã karanta!\" Kuma dõmin Mu bayyana shi ga mutãne waɗanda sunã sani.
Share