Surah Al-Hashr ( The Gathering ) - Aya 17

Surah Al-Hashr ( The Gathering ) - Hausa - Aya 17 Aya count 24

فَكَانَ عَٰقِبَتَهُمَآ أَنَّهُمَا فِى ٱلنَّارِ خَٰلِدَيْنِ فِيهَا ۚ وَذَٰلِكَ جَزَٰٓؤُا۟ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿١٧﴾
Sai ãƙibarsu ta kasance cẽwa su biyun duka sunã a cikin wutã, sunã mãsu dawwama a cikinta. \"Kuma wannan shĩ ne sakamakon mãsu zãlunci.\"
Share