Surah Al-Hashr ( The Gathering ) - Aya 16

Surah Al-Hashr ( The Gathering ) - Hausa - Aya 16 Aya count 24

كَمَثَلِ ٱلشَّيْطَٰنِ إِذْ قَالَ لِلْإِنسَٰنِ ٱكْفُرْ فَلَمَّا كَفَرَ قَالَ إِنِّى بَرِىٓءٌۭ مِّنكَ إِنِّىٓ أَخَافُ ٱللَّهَ رَبَّ ٱلْعَٰلَمِينَ ﴿١٦﴾
Kamar misãlin Shaiɗan a lõkacin da yake cẽ wa mutum, \"Ka kãfirta,\" To, a lõkacin da ya kãfirta ɗin, ya ce (masa): \"Lalle bãbu ruwãna da kai. Lalle ni inã tsõron Allah Ubangijin halitta!\"
Share