Surah Al-Waqi'ah ( The Event ) - Aya 47

Surah Al-Waqi'ah ( The Event ) - Hausa - Aya 47 Aya count 96

وَكَانُوا۟ يَقُولُونَ أَئِذَا مِتْنَا وَكُنَّا تُرَابًۭا وَعِظَٰمًا أَءِنَّا لَمَبْعُوثُونَ ﴿٤٧﴾
Kuma sun kasance sunã cẽwa: \"Shin idan mun mutukuma muko kasance turɓãya da ƙasũsuwa shin lalle mũ waɗanda zã a kõma rãyarwa ne haƙĩƙatan?\"
Share