Surah Al-Maidah ( The Table spread with Food ) - Aya 53

Surah Al-Maidah ( The Table spread with Food ) - Hausa - Aya 53 Aya count 120

وَيَقُولُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓا۟ أَهَٰٓؤُلَآءِ ٱلَّذِينَ أَقْسَمُوا۟ بِٱللَّهِ جَهْدَ أَيْمَٰنِهِمْ ۙ إِنَّهُمْ لَمَعَكُمْ ۚ حَبِطَتْ أَعْمَٰلُهُمْ فَأَصْبَحُوا۟ خَٰسِرِينَ ﴿٥٣﴾
Kuma waɗanda suka yi ĩmãni sunã cewa: \"Shin, waɗannan ne waɗanda suka yi rantsuwa da Allah iyãkar rantsuwõyinsu, cewa su, lalle sunã tãre da ku?\" Ayyukansu sun ɓãci, sabõda haka suka wãyi gari sunã mãsu hasãra.
Share