Surah Al-Maidah ( The Table spread with Food ) - Aya 112

Surah Al-Maidah ( The Table spread with Food ) - Hausa - Aya 112 Aya count 120

إِذْ قَالَ ٱلْحَوَارِيُّونَ يَٰعِيسَى ٱبْنَ مَرْيَمَ هَلْ يَسْتَطِيعُ رَبُّكَ أَن يُنَزِّلَ عَلَيْنَا مَآئِدَةًۭ مِّنَ ٱلسَّمَآءِ ۖ قَالَ ٱتَّقُوا۟ ٱللَّهَ إِن كُنتُم مُّؤْمِنِينَ ﴿١١٢﴾
A lõkacin da Hawarãyãwa suka ce: \"Ya Ĩsa ɗan Maryam! shin, Ubangijinka Yanã iyãwa Ya saukar da kaɓaki a kanmu daga samã?\" (Ĩsã) Ya ce: \"Ku bi Allah da taƙawa idan kun kasance muminai.\"
Share