Surah Al-Maidah ( The Table spread with Food ) - Aya 111

Surah Al-Maidah ( The Table spread with Food ) - Hausa - Aya 111 Aya count 120

وَإِذْ أَوْحَيْتُ إِلَى ٱلْحَوَارِيِّۦنَ أَنْ ءَامِنُوا۟ بِى وَبِرَسُولِى قَالُوٓا۟ ءَامَنَّا وَٱشْهَدْ بِأَنَّنَا مُسْلِمُونَ ﴿١١١﴾
\"Kuma a lõkacin da Na yi wahayi zuwa ga Hawãriyãwa cewa ku yi ĩmãni da Ni, kuma da ManzoNa. Suka ce: \"Mun yi ĩmãni, kuma ka shaida da cewa lalle mu, mãsu sallamãwa ne.\"
Share