Surah Al-Maidah ( The Table spread with Food ) - Aya 104

Surah Al-Maidah ( The Table spread with Food ) - Hausa - Aya 104 Aya count 120

وَإِذَا قِيلَ لَهُمْ تَعَالَوْا۟ إِلَىٰ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ وَإِلَى ٱلرَّسُولِ قَالُوا۟ حَسْبُنَا مَا وَجَدْنَا عَلَيْهِ ءَابَآءَنَآ ۚ أَوَلَوْ كَانَ ءَابَآؤُهُمْ لَا يَعْلَمُونَ شَيْـًۭٔا وَلَا يَهْتَدُونَ ﴿١٠٤﴾
Kuma idan aka ce musu: \"Ku zo zuwa ga abin da Allah Ya saukar, kuma zuwa ga Manzo,\" sai su ce: \"Mai isarmu shi ne abin da muka iske ubanninmu a kansa.\" Shin, kuma kõ dã ubanninsu sun kasance bã su sanin kõme kuma bã su shiryuwa?
Share