Surah Al-Ahqaf ( The Curved Sand-hills ) - Aya 7

Surah Al-Ahqaf ( The Curved Sand-hills ) - Hausa - Aya 7 Aya count 35

وَإِذَا تُتْلَىٰ عَلَيْهِمْ ءَايَٰتُنَا بَيِّنَٰتٍۢ قَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لِلْحَقِّ لَمَّا جَآءَهُمْ هَٰذَا سِحْرٌۭ مُّبِينٌ ﴿٧﴾
Kuma idan anã karãtun ãyõòyinMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kãfirta ga gaskiya a lõkacin da ta jẽ musu, su ce, \"Wannan sihiri ne bayyananne.\"
Share