Surah Al-Ahqaf ( The Curved Sand-hills ) - Aya 34

Surah Al-Ahqaf ( The Curved Sand-hills ) - Hausa - Aya 34 Aya count 35

وَيَوْمَ يُعْرَضُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ عَلَى ٱلنَّارِ أَلَيْسَ هَٰذَا بِٱلْحَقِّ ۖ قَالُوا۟ بَلَىٰ وَرَبِّنَا ۚ قَالَ فَذُوقُوا۟ ٱلْعَذَابَ بِمَا كُنتُمْ تَكْفُرُونَ ﴿٣٤﴾
Kuma rãnar da ake gittar da waɗanda suka kãfirta a kan wutã, (a ce musu) \"Ashe, wannan bã gaskiya ba ne?\" Su ce: \"Na'am, gaskiya ne, mun rantse da Ubangijinmu!\" Sai Ya ce, \"To, ku ɗanɗani azãbar sabõda abin da kuka kasance kunã yi na kãfirci.\"
Share