Surah Al-Ahqaf ( The Curved Sand-hills ) - Aya 33

Surah Al-Ahqaf ( The Curved Sand-hills ) - Hausa - Aya 33 Aya count 35

أَوَلَمْ يَرَوْا۟ أَنَّ ٱللَّهَ ٱلَّذِى خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضَ وَلَمْ يَعْىَ بِخَلْقِهِنَّ بِقَٰدِرٍ عَلَىٰٓ أَن يُحْۦِىَ ٱلْمَوْتَىٰ ۚ بَلَىٰٓ إِنَّهُۥ عَلَىٰ كُلِّ شَىْءٍۢ قَدِيرٌۭ ﴿٣٣﴾
Shin, kuma ba su gani ba cẽwa: \"Lalle Allah, Wanda Yã halitta sammai da ƙasa kuma bai kãsa ga halittarsu ba, Mai ĩkon yi ne a kan rãyar da matattu?\" Na'am, lalle Shi, Mai ĩkon yi ne a kan kõme.
Share