Surah Al-Jathiya ( Crouching ) - Aya 31

Surah Al-Jathiya ( Crouching ) - Hausa - Aya 31 Aya count 37

وَأَمَّا ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓا۟ أَفَلَمْ تَكُنْ ءَايَٰتِى تُتْلَىٰ عَلَيْكُمْ فَٱسْتَكْبَرْتُمْ وَكُنتُمْ قَوْمًۭا مُّجْرِمِينَ ﴿٣١﴾
Kuma amma waɗanda suka kãfirtã (Allah zai ce musu): \"Shin, ãyõyĩNã ba su kasance anã karãnta su ã kanku ba sai kuka kangare, Kuma kuka kasance mutãne mãsu laifi?\"
Share